Features Sheikh Mohd Bn Uthman lectures
wannan application na dauke da wasu daga cikin karatuttukan Sheikh Mohd Bn Uthman kano.
Hakika malam Sheikh Mohd Bn Uthman na daya daga cikin malaman musulunci wanda yayi suna wajen koyar da karatun addini a gida da kuma wajen Nigeria.Muna rokon Allah ya karawa malam ilimi da kuma basira ya kuma kare kareshi daga makiya addinin Allah, mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.Baya da karatun Sheikh Mohd Bn Uthman kano za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu daga cikin manyan malam kasar hausa idan akayi seaching (adamsdust) a play store, irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe,sheikh ahmad sulaiman, sheikh hafiz yahuza bauchi da dai sauran su.Akwai karatun alqurani na wasu manyan makaranta kamarcomplete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudaisbeautiful quran recitation by sheikh maher almuquiycomplete quran offline by shiekh abdolbasitquran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.Da dai sauransu.
Duba Adamsdut cikin play domin samun su.Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sahring dinta a whatsapp, facebook, email da dai sauransu domin sauran yanuwa su samu.
Allah ya karba mana baki daya aameen.Kada a manta rating din wannan application na Sheikh Mohd Bn Uthman lectures tauraro biyar cikin wannan gida.
Social Features
Connect and share with friends and the community.
Gaming Features
Enjoy immersive gaming experience with various game modes.
Shopping Features
Shop online and find the best deals.
See the Sheikh Mohd Bn Uthman lectures in Action
Get the App Today
Available for Android 8.0 and above